iqna

IQNA

wannan mataki
Tehran (IQNA) Kungiyoyin Hamas da Jihad Islami sun yi Allawadai da harin yahudawan Isra'ila a kan masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3487172    Ranar Watsawa : 2022/04/15

Tehran (IQNA) kasar Qatar ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da farmakin da yahudawan Isar’aila suka kaddamar a kan masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485858    Ranar Watsawa : 2021/04/29

Falastinu ta sanar da cewa, ta ajiye jagorancin kungiyar kasashen larabawa da take yi, sakamakon yadda kungiyar ta goyi bayan kulla alaka da Isr’ila.
Lambar Labari: 3485211    Ranar Watsawa : 2020/09/23